Daga Rabilu S Kadeta Da Ibrahim Matafari Kkm.
The Jigawa State Governor, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar has today sworn-in the newly appointed Permanent Secretaries in Dutse, the state capital.
Speaking shortly after the swearing in, Governor Muhammad Badaru Abubakar said their appointment and subsequent swearing in to serve the state government in this capacity is purely on merit, competency and personal integrity while he charged them to be fair and just in the discharge of their duties
The permanent secretaries sworn in are Sabo Abdu Babura, Sarki Baba Jahun, Lawan Musa Nadada, Ali Garba Dandidi and Murtala Muhammad Kwalam.
The new Permanent Secretaries were administered the Oath of Office and that of allegiance by the Attorney General and Commissioner of Justice Jigawa State Barr. Sani Hussaini Garun Gabas (SAN)
**************************************************************************
GWAMNA BADARU YA RANTSAR DA SABBIN SAKATARORI NA DINDINDIN
Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar a yau ya rantsar da Sabbin Sakatarori na Dindindin da aka naɗa kwanan nan.
A yayin da yake jawabi jim kaɗan bayan rantsuwar, Gwamna Muhammad Badaru Abubakar yace naɗin su da rantsuwar kama aiki dda aka yi musu anyi ne bisa la'akari da cancantar su, ƙwarewa da ƙwazon su, don haka yayi kira gare su da su zamo masu adalci da tsantseni wajen gudanar da ayyukan su
Sabbin Sakatarorin na Dindindin ɗin da aka rantsar sune Sabo Abdu Babura, Sarki Baba Jahun da Lawan Musa Nadada, Ali Garba Dandidi da Murtala Muhammad Kwalam.
Sabbin Sakatarorin na dindindin sun karɓi rantsuwar tasu ne daga babban mai Shari'a kuma Kwamishinan Ma'aikatar Shari'a na Jiha Barista Sani Hussaini Garun Gabas (SAN).
Auwal D. Sankara (Fica),
Special Assistant to the Executive Governor of Jigawa State on New Media
(Mataimaki na Musamman ga Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa a Sabbin Kafafen Sadarwa)
05/10/2017
No comments:
Post a Comment