Wa keda Alhakin Tsare Sakataren Kungiyar Muryar Talaka Comrade Bishir Dauda? Gwamnatin Jihar Katsina ce ko kuwa? Bishir Dauda wadda yayi fice a Harkokin Kungiyoyi musannan kungiyar Muryar Takaka wadda shine Sakatarenta na kasa, jiya muka samu labarin kamashi da jami'an tsaro sukayi bayan kama shugaban Social Media na katsina da akayi.
Kawo yanzu dai bamu samu labarin Dalilin da yasa aka kamashi ba,
Idan har tabbata Gwamnatin Jihar Katsina ce. To a wani Dalili?
•
Idan babu wani dalili, to yazama wajibi ku sako mana Abin mu
Madamar gwamnatin Katsina tayi biris da wannan kiranye.....
To fa ta kwana da samun caccaka daga 'ya'yan kungiyar Muryar Talaka a gidajen Radio da Jaridu da dukkan wata kafa da doka ta laminta.
Idan yaso ta tattara dukkan 'yan kungiyar Muryar Talaka a turasu gidan kaso.
•
#Free_Bishir_Dauda
No comments:
Post a Comment