Adsent

Thursday, 16 June 2016

BADARUN NAN DAI 2019 By Kabiru Maigari Gumel

2019 BADARUN NAN DAI.
***      ***     ****
Idan har ka kasanche ma'abochin Tsinkayar lamurra,to ba zaka sha wahala wajen gane manufa da aqidar SARDAUNA ta son kyautatawa talakawa da son chiyar da Jihar jigawa gaba ba.

 Tsaya tsai ka kayi duba da yadda lamurra suke gudana a najeriya,amma hakan bai sanyaya gwiwar Adalin gwabnan mu ba,wajen zaqulo duk wata hanya da yasan zata kyautata rayuwar 'yan jiharsa.
***- ***-   ***-
WALLAHI nayi imanin da za'a zuba dukkanin gwabnonin najeriya a faifai ace ayi musanye da kaga yadda za'ayi wawason Khadimul Islami Malam Muhammadu Badaru.
Ya ALLAH bana daga chikin masu yiwa ni'imarKA butulchi,a kullum ina mai qara jaddada godiyata a gareKA daKA azurtamu da Mai Talamiz a matsayin Gwabnanmu.
YA ALLAH Ka iya masa sannan Ka bashi ikon gudanar da mulkinsa cikin nasara.
#BADARUtill2023.

Kabiru Maigari Gumel.
TSINKAYA SOCIAL NETWORK jigawa state.