
The Executive Governor of Jigawa State Alhaji Muhammad Badaru Abubakar (MON, mni) on behalf of his family, the government and good people of Jigawa condoles with the Executive Governor of Kano State His Excellency Dr. Abdullahi Umar Ganduje (OFR), his family, the government and good people of Kano State for the loss of his mother.
May Allah (SWT) forgive the deceased, reward her with Jannat-el-Firdaus and give the family the fortitude to hear the loss (amin summa amin)
**
Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar (MON, mni), a madadin Iyalansa, gwamnati da al'umar Jihar Jigawa, yana mika sakon ta'aziyarsa ga Maigirma Gwamnan Jihar Kano, Iyalansa, gwamnati da al'umar Jihar Kano dangane da rasuwar Mahaifiyar Maigirma Gwamnan.
Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa yana addu'ar Allah ya jikan Marigayiyar, ya yafe mata kurakuranta, ya mata sakayya da gidan Aljannah. Su kuma iyalai da 'yan uwanta Allah ya basu hakurin jure wannan babban rashi (amin summa amin).
Auwal D. Sankara,
Special Assistant to the Executive Governor of Jigawa State on New Media
(Mataimaki na Musamman ga Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa a Sabbin Kafafen Sadarwa)
04/03/2016
posted from Bloggeroid
No comments:
Post a Comment